1 Peter 1:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yabo ya tabbata ga Allah Uban Ubangijinmu Yesu Kiristi! Cikin jinฦansa mai girma ya ba mu sabuwar haihuwa cikin bege mai rai ta wurin tashin Yesu Kiristi daga matattu,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุจูุฑููู ุชูุง ุชูุจููุชูุง ุบู ุงูููููู ุ ุนูุจููู ุนูุจูููโุบูุฌูููู
ู ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู! ุดููููููฐ ููุฌู ุชูููุณูููููู
ู ุจูุณูุบู ุฌฺูููงูููุณูุ ููุณูุงููููฐ ุญฺูููขูููุฑูู
ู ุชูููุฑููู ุชูุงุดููู ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุฏูุบู ู
ูุชูุชูููุ ููููููู ููุณูุง ู
ูููุฏู ุฑูุงูููููุฑู ุณูุง ุฐููุซูููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Godiya ta tabbata a gare shi, shi wanda yake Allah da Uba na Ubangijinmu Yesu Almasihu, wanda ta wurin tsananin jinฦansa ya sฤke haifuwarmu, domin mu yi rayayyen bege, ta wurin albarkacin tashin Yesu Almasihu daga matattu,