1 Peter 1:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ku waษ—anda ta wurin bangaskiya ake kiyayewa ta wurin ikon Allah har yฤƒ zuwa ceton da yake a shirye da za a bayyana a ฦ™arshen lokaci.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุซููƒูู†ู’ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ุณูŽ ูŠูŽู†ูŽ ูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐูƒู ุชูŽูˆูุฑูู†ู’ ุจูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุž ู†ูฺขูู†ู’ุณูŽ ู†ูœู‰ูฐ ูƒููƒูŽูŠู’ ุบูŽ ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู’ู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽูŠูŽุดูุฑู’ูŠูŽ ุฐูŽูŠู’ ุจูŽูŠู‘ูŽู†ูŽ ุนูŽฺงูŽุฑู’ุดูœู‰ูฐู†ู’ ุฒูŽุงู…ูŽุงู†ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wato, ku da ikon Allah yake kiyayewa ta wurin bangaskiyarku, domin samun ceton nan da aka shirya a bayyana a ฦ™arshen zamani.