1 Peter 1:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A kan wannan kuke cike da farin ciki ฦwarai, ko da yake yanzu na ษan lokaci kuna fuskantar baฦin ciki daga gwaje-gwaje iri-iri.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููููู ููููููู ุฏูููุ ูููู ฺขูุถู ุซููู ุณููุงูุณูููุ ูููุงูุฏูููููููฐ ููููุฐู ุซููููู ุทููู ูููุงูููุซู ููุทููู ููููุฏู ุจฺูงููู ุซููู ุณูุจููุงูุฏู ฺ ููุฌูููฐ ฺ ููุฌูููฐ ุงููุฑู ุงููุฑููู ุฏู ููููููฐ ุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan wannan ne kuke da matuฦar farin ciki, ko da yake da ษan lokaci kwa yi baฦin ciki ta dalilin gwaje-gwaje iri iri.