1 Peter 2:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ko ga gwamnoni, waɗanda ya aika domin su hukunta masu laifi su kuma yabi masu aikata abin da yake daidai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُكُمَيِ وَڠُومْنُواْنِ بِيَيَّ دَيَكٜىٰ سَرْكِے نٜىٰ يَذَاٻٜىٰسُ دُواْمِنْ حُواْرُوانْ مَاسُ يِنْ أَبِنْدَ بَ دَيْدَيْبَ، سُكُمَ يَبِے مَاسُ عَيْكَتَ أَبِنْدَ يَكٜىٰ دَيْدَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ko kuwa ga mahukunta, domin su ne ya a'aika su hori mugaye, su kuma yabi masu kirki.