1 Peter 2:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama abin yabo ne in mutum ya yi haฦ™uri cikin zafin wahalar rashin adalci saboda yana sane da Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุดูŽุง ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุง ู„ูŽูŠู’ฺขูู†ู’ุณูŽุจูŽุŒ ุงู•ูู†ู’ ูŠูŽูŠูุดู ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุชูู†ูŽุงู†ูู†ู’ ู†ูฺขูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐุŒ ุงู”ูŽุจูู†ู’ ูŠูŽุจููˆุงู’ ู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, abin karษ“a ne, in saboda mutum yana sane da nufin Allah, ya jure wa wuyar da yake sha, ba da alhakinsa ba.