1 Peter 3:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya fi kyau, in nufin Allah ne, a sha wahala don yin nagarta fiye da yin mugunta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا ذَيْڢِ ݣَوْ، عِدَنْ اللَّهْ نٜىٰ يَنُڢَ حَكَ، كُشَا وَهَلَ عَكَنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ دَيْدَيْ دَ كُشَا وُيَ عَكَنْ أَبِنْدَ بَ دَيْدَيْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai fi kyau a sha wuya ga yin abin da yake nagari, in haka nufin Allah ne, da a sha don yin abin da ba daidai ba.