1 Peter 3:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sa’ad da suka ga rayuwarku mai tsabta da kuma na ladabi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سُكَغَ حَلِنْكُ مَيْ ڟَبْتَ دَ كُمَ لَدَبِنْكُ، سُجُويُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don ganin tsarkakakken halinku da kuma ladabinku.