1 Peter 3:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Maimakon haka, kyanku ya kamata yฤƒ zama ainihi na halinku na ciki, kyan da ba ya koษ—ewa na tawaliโ€™u da kuma na natsattsen ruhu, wanda yake mai daraja a gaban Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽ ู…ูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู†ู’ ุญูŽูƒูŽุŒ ุจูŽุฑู ุงู”ูŽุฏููˆุงู†ู’ูƒู ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ู†ูŽุฐููˆุซููŠูŽุงุŒ ูˆูŽุชููˆุงู’ ุงู”ูŽุฏููˆุงู†ู’ูƒู ู†ูŽุณูŽูˆู’ฺงูู†ู’ ูƒูŽูŠู’ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ู†ูŽฺŸููˆูŽุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุงูŠูŽ ู„ูŽู„ูŽุซูœู‰ูฐูˆูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุฏูŽ ู…ูู‡ูู…ู‘ููŠูŽุฑู’ ุฏูŽุฑูŽุฌูŽ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai dai ya zama na hali, da kuma kyan nan marar dushewa na tawali'u da natsuwa. Wannan kuwa abu ne mai martaba ฦ™warai a gun Allah.