1 Peter 3:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama haka matan masu tsarki na dā waɗanda suka sa begensu ga Allah suka yi wa kansu ado. Sun yi wa mazansu biyayya,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا أَدَا حَكَ مَاتَانْدَ سُكَ كٜىٰٻٜىٰ كَنْسُ دَ ڟَرْكِے غَ اللَّهْ ، مَاسُسَا ذُوثِيَا غَرٜىٰشِ كُمَ سُكَنْيِ وَكَنْسُ أَدُواْ، سُكَنْ كُمَ مِيڧَ كَنْسُ غَ مَذَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don dā ma haka tsarkakan mata masu dogara ga Allah suka yi ado, suka bi mazansu,