1 Peter 3:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kamar Saratu, wadda ta yi biyayya ga Ibrahim, har ta kira shi maigidanta. Ku ’ya’yanta ne mata in kun aikata abin da yake daidai, ba ku kuma ba tsoro dama ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مِصَالِ، سَارَةُ تَيِ وَمِجِنْتَ إِبْرَٰهِيمْ بِيَيَّ، حَرْ تَنَ كِرَنْسَ عُبَنْ‌غِجِنْتَ؞ كُو كُمَ، یَیَنْتَ نٜىٰ نَغَسْكٜىٰ عِدَنْ كُنْيِ عَيْكِ مَيْݣَوْ، عِدَنْ كُمَ بَكُ يَرْدَ وَنِ أَبُ يَڟُواْرَتَرْ دَكُوبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kamar yadda Saratu ta bi Ibrahim, tana kiransa ubangijinta. Ku kuma 'ya'yanta ne muddin kuna aiki nagari, ba kwa yarda wani abu ya tsorata ku.