1 Peter 3:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku rama mugunta da mugunta ko zagi da zagi, sai dai ku sa albarka, gama ga wannan ne aka kira ku, ku kuma gฤji albarka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏู ููุฑูุงู
ู ู
ูุบูููุชูุงุฏู ู
ูุบูููุชูุงุ ูููุงู ุฐูุงุบู ุฏู ุฐูุงุบูุ ููุฑูุงู
ู ุฏููู ุฏู ุงููููุจูุฑูููุ ุงูููู ุฏููุงูู
ููู ููููููู ููููฐ ู
ูุณูู
ูููู ุงูููููู ููููุฑูุงููุ ฺููขูููุณู ููููฐ ููู ุฏููููููู ููุณูุงู
ู ุงููููุจูุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku rama mugunta da mugunta, ko zagi da zagi, a maimakon haka, sai ku sa albarka. Domin a kan haka ne musamman aka kira ku, ku kuma gaji albarka.