1 Peter 4:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai dai ku yi murna cewa kuna tarayya cikin shan wahalolin Kiristi, domin ku kai ga farin ciki mai yawa saโad da aka bayyana ษaukakarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ู
ูููู
ููููุงูู ุญูููุ ุณููู ูููู ฺขูุถู ุซููู ุฏูููููููฐ ูููู ุชูุฑูููู ุฏู ุงููููู
ูุณููุญู ุซููููู ุดููู ููููููุฑูุณูุ ุฏููุงูู
ููู ูููู ฺขูุถู ุซููู ุฏู ู
ูุฑููู ู
ูุฑูุฑู ุงููููุงูู ุงูู ุณูุนูุฏูู ุฐูุงุนู ุจูููููู ุทูููููููุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma, muddin kuna tarayya da Almasihu a wajen shan wuyarsa, sai ku yi farin ciki, domin sa'ad da aka bayyana ษaukakarsa, ku yi farin ciki da murna matuฦa.