1 Peter 4:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuna shan wahala, kada yă zama don ku masu kisankai ne ko ɓarayi ko masu wani irin laifi ko kuma masu shisshigi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا كُكُلَ دَيْ، دُواْمِنْ كَدَ وَنِ عَثِكِنْكُ يَشَا وَهَلَ عَكَنْ شِے مَيْ كِسَنْ كَيْنٜىٰ، كُواْ مَيْسَاتَا، كُواْ مَيْ وَنِ مُوغُنْ أَبُ حَكَ، كُواْ مَيْشِغَ أَلْعَمُرَنْ وَطَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dai kada shan wuyar ko ɗaya daga cikinku ya zama na horon laifin kisankai ne, ko na sata, ko na mugun aiki, ko kuma na shisshigi.