1 Peter 4:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, waษ—anda suke shan wahala bisa ga nufin Allah ya kamata su danฦ™a kansu ga Mahaliccinsu mai aminci, su kuma ci gaba da aikata abin da yake daidai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽุŒ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุดูŽู†ู’ ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽ ุจูุณูŽุบูŽ ู†ูฺขูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ุณูŽูŠู’ ุณูุฏูู†ู’โ€ŒุบูŽ ูŠูู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ุŒ ุณููƒูู…ูŽ ุฏูŽู†ู’ฺงูŽ ุฑูŽู†ู’ุณู ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽุญูŽู„ูุซู‘ูู†ู’ุณู ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽู…ูู†ู’ุซูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, sai duk masu shan wuya bisa ga nufin Allah su danฦ™a ransu ga Mahalicci mai aminci suna aikata abin da yake daidai.