1 Peter 4:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dalilin ke nan da ya sa aka yi wa’azin bishara har ga waɗanda yanzu suke mutattu, don ko da yake an hukunta su a matsayin mutane a batun jiki, amma su rayu ga Allah a batun ruhu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَدَلِيلِنْ وَنَّنْ نٜىٰ مَا عَكَيِ وَعَظِنْ لَابَرِ مَيْ دَاطِے غَ مَتَتُّو، دُواْمِنْ كُواْدَيَكٜىٰ أَنْيَنْكٜىٰ مُسُ حُكُنْثِ ثِكِنْ جِكِے كَمَرْ سَوْرَنْ مُتَنٜىٰ، سُنَ عِيَ رَايُوَا ثِكِنْ رُوحُ كَمَرْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ya sa aka yi bishara har ga matattu ma, waɗanda ko da yake an yi musu hukunci a cikin jiki kamar mutane, su samu su rayu a ruhu kamar Allah.