1 Peter 5:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku zama masu kamunkai, ku kuma zauna a faษake. Abokin gฤbanku, Iblis yana kewayewa kamar zaki mai ruri, yana neman wanda zai cinye.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููู
ูููฐ ููููููุ ููุฐููููู ุฏู ุดูุฑูุ ุบูุงุดู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจููููู ุดูููุทููู ูููู ูููฐููุงู ูููู ุฑููุฑู ููู
ูุฑู ุฐูุงูู ู
ูููุฌููู ููููููุ ูููู ููููฐู
ููู ููููุฏู ุฐูููุซูููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku natsu, ku kuma zauna a faษake. Magabcinku Iblis yana zazzฤgawa kamar zaki mai ruri, yana neman wanda zai lanฦwame.