1 Samuel 1:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da shekara ta kewayo, sai Elkana da iyalinsa suka sฤke tafi Shilo domin su yi hadaya ga Ubangiji, yฤ kuma cika alkawarin da ya yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุดูููฐููุฑูุง ุชูุณูุงููููฐ ููููฐูููููุงูููุ ุณููู ุนูููฐูููููู ุฏู ุนูููููููุณู ุณูููุณูุงููููฐ ุชฺูขููู ุดููููุงู ุฏููุงูู
ููู ุณููู ููุฏูุงูู ุบู ููููููููฐูู ููููู
ู ุซููู ุงฺููููงูููุฑููู ุฏู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Elkana da iyalinsa duka suka tafi Shilo domin su miฦa wa Ubangiji hadaya ta shekara shekara, ya kuma cika wa'adinsa.