1 Samuel 1:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Elkana mijinta ya ce mata, “Ki yi abin da kika ga ya fi miki kyau. Ki jira har sai bayan kin yaye shi. Ubangiji dai ya cika maganarsa.” Saboda haka matar ta tsaya a gida, ta yi ta renon ɗanta har ta yaye shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عٜىٰلْكَنَ مِجِنْتَ يَأَمْسَ مَتَ يَثٜىٰ «كِيِ دُكَنْ أَبِنْدَ يَيِ مِكِ ݣَوْ؞ كِجِرَا سَيْ بَايَنْدَ كِكَ يَيٜىٰ يَرُوانْ؞ بَرِ كُمَ يَهْوٜىٰهْ يَثِكَ مَغَنَرْسَ؞» دُواْمِنْ حَكَ هَنَّةُ تَذَوْنَ أَغِدَا تَيِ تَرٜىٰنُوانْ طَنْتَ حَرْ تَيَيٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Elkana ya ce mata, “Ki yi abin da kika ga ya fi kyau, ki jira har ki yaye shi, Ubangiji dai ya cika maganarsa.” Hannatu ta tsaya a gida, ta yi ta renon ɗanta.