1 Samuel 1:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Elkana mijinta kuwa yakan ce mata, “Hannatu don me kike kuka? Me ya sa ba za ki ci abinci ba? Don me kika karaya? Ashe, ban fi ’ya’ya goma a gare ki ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عٜىٰلْكَنَ مِجِنْتَ يَكَنْ تَمْبَيٜىٰتَ يَثٜىٰ «هَنَّةُ دُوانْمٜىٰ كِكٜىٰ كُوكَا، كُمَ بَاكِثِنْ عَبِنْثِ؟ دُوانْمٜىٰ كِكٜىٰ دَامُوَ حَكَ؟ نِے بَنْڢِمِكِ یَیَ مَظَا غُواْمَبَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Elkana mijinta kuwa, ya ce mata, “Hannatu, me ya sa kike kuka? Me ya sa kike ƙin cin abinci? Me ya sa zuciyarki ta ɓaci? Ni ban fi 'ya'ya maza goma a gare ki ba?”