1 Samuel 10:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu ya ce, “Ya tabbatar mana cewa an riga an sami jakuna.” Amma bai gaya wa ɗan’uwan mahaifinsa abin da Sama’ila ya ce game da sarauta ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَالُوتَ يَأَمْسَ ثٜىٰوَ «يَثٜىٰمَنَ أَنْسَامِ جَاكُنَنْ؞» عَمَّا بَيْ ڢَطَا وَطَنْعُوَنْ بَابَنْسَ مَغَنَرْ سَمَٰعِيلَ وَدَّ يَثٜىٰ ذَيْ ذَمَ سَرْكِے بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul kuwa ya ce wa kawunsa, “Ya faɗa mana a fili an gane jakunan.” Amma bai faɗa wa kawunsa zancen sarautar da Sama'ila ya faɗa masa ba.