1 Samuel 10:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya ce musu, โGa abin da Ubangiji, Allah na Israโila ya ce, โNa fito da Israโila daga Masar, na kuma cece ku daga hannun Masarawa da dukan mulkokin da suka wahalshe ku.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุซูููฐู
ูุณู ยซุบูุง ุงููุจูููุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ฺููขูุทูุงุ โนููุง ฺขูุชูุฑูุฏู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ ููุง ูููู ุซูููฐุซูููฐูู ุฏูุบู ุญูููููู ู
ูุตูุฑูุงููุง ุฏู ููู
ู ุฏูุบู ุญูููููู ุฏููููู ู
ููููููุงููููู ุฏูุณูููููฐ ุฏููููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, โIn ji Ubangiji Allah na Isra'ila, โNi na fito da Isra'ilawa daga Masar, na cece ku daga Masarawa da kuma daga hannun mulkokin da suka wahalshe ku.