1 Samuel 10:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Sama’ila ya kawo dukan Isra’ila gaba, kabila-kabila, sai aka zaɓi kabilar Benyamin ta wurin jefa ƙuri’a.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَمَٰعِيلَ يَكَٰوُاْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا ذُرِيَ ذُرِيَ، سَيْ أَنْذَاٻِ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Sama'ila ya ce wa kabilan Isra'ila su guso, kuri'a kuwa ta faɗa a kan kabilar Biliyaminu.