1 Samuel 10:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya kawo kabilar Benyamin gaba, iyali-iyali, aka zaɓi iyalin Matri. A ƙarshe aka zaɓi Shawulu ɗan Kish. Amma da aka neme shi sai ba a same shi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَمَٰعِيلَ يَكَٰوُاْ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ عِيَلِ عِيَلِ، سَيْ أَنْذَاٻِ عِيَلِنْ مَتِرِ؞ عَڧَرْشٜىٰ عَكَ ذَاٻِ طَالُوتَ طَنْ كِشْ دَغَ ثِكِنْسُ؞ عَمَّا دَ عَكَ نٜىٰمٜىٰشِ بَعَ سَامٜىٰشِيبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai kuma ya sa kabilar Biliyaminu ta guso iyali iyali, kuri'a kuwa ta faɗa a kan iyalin Matri. Sa'an nan kuma ya guso da iyalin Matri mutum mutum, kuri'a ta faɗa a kan Saul, ɗan Kish. Amma sa'ad da suka neme shi, ba a same shi ba.