1 Samuel 10:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ruga suka kawo shi. Da ya tsaya cikin mutane, sai ya fi kowa tsayi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَتَڢِے أَغُجٜىٰ عَكَ كَٰوُاْ طَالُوتَ ثِكِنْ مُتَنٜىٰ؞ دَ طَالُوتَ يَڟَيَ، سَيْ عَكَغَ يَڢِ كُواْوَ ڟَيِ دَغَ كَڢَطَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka sheƙa, suka fito da shi daga wurin da ya ɓuya, ya tsaya cikin mutane, ya fi kowa tsayi da misalin ƙafa guda.