1 Samuel 10:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka sha gabana zuwa Gilgal. Lalle zan gangara wurinka domin in miƙa hadaya ta ƙonawa da hadayu na salama. Sai ka jira ni kwana bakwai sai na zo wurinka na kuma gaya maka abin da za ka yi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَايَنْ حَكَ، سَيْ كَوُثٜىٰ ذُوَا غِلْغَلْ كَاڢِنْ إِنْ ذُواْ؞ ذَنْبِے بَايَنْكَ دُواْمِنْ إِنْمِيڧَ هَدَايَ تَڧُواْنَاوَا دَ تَڠَرَنْ زُمُنْثِ؞ دُواْلٜىٰنٜىٰ كَجِرَنِ أَوُرِنْ حَرْ ݣُونَكِے بَݣَويْ؞ سَعَدَّ نَذُواْ ذَنْ غَيَ مَكَ أَبِنْدَ ذَاكَيِ نَنْ غَبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka riga ni zuwa Gilgal inda zan zo in miƙa hadayu na ƙonawa da hadayu na salama. Sai ka jira ni kwana bakwai, har in zo in sanar da kai abin da za ka yi.”