1 Samuel 10:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Shawulu ya juya zai bar Samaโila, sai Allah ya canja wa Shawulu zuciya, alamun nan kuwa suka cika a ranar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุทูุงูููุชู ููุฌูููู ุฐููู ุชูุงุดู ุฏูุบู ููุฑููู ุณูู
ููฐุนููููุ ุณููู ุงูููููู ููุซูููุฌู ูู ุทูุงูููุชู ุฐููุซูููุงุ ููู
ู ุฏููููู ุนูููู
ููู ุฏู ุณูู
ููฐุนูููู ฺููขูุทูุง ุณููู ุซููู ุงูู ุฑูุงููุฑู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Saul ya juya zai tashi daga wurin Sama'ila, sai Ubangiji ya ba shi sabuwar zuciya. Alamun nan kuma suka cika a ranar.