1 Samuel 11:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A daidai wannan lokacin kuwa Shawulu yana dawowa daga gona tare da shanunsa na noma, sai ya ce, โ€œMe ya faru, mutane suna kuka haka?โ€ Sai suka faษ—a masa abin da mutanen Yabesh suka faษ—a musu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ูƒููˆูŽ ุทูŽุงู„ููˆุชูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุฏูŽุงูˆูุงู’ูˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ุบููˆุงู’ู†ูŽ ุฏูŽ ุดูŽุงู†ูู†ู’ ู†ููˆุงู’ู…ูŽู†ู’ุณูŽุž ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุชูŽู…ู’ุจูŽูŠูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซู…ูœู‰ูฐูŠูŽฺขูŽุฑู ุฏูŽ ุฌูŽู…ูŽุนูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ูƒููˆูƒูŽุง ุญูŽูƒูŽุŸยป ุณูŽูŠู’ ุนูŽูƒูŽ ฺขูŽุทูŽุง ู…ูŽุณูŽ ู„ูŽุงุจูŽุฑูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ ูŠูŽุจูœู‰ูฐุดู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul kuwa yana dawowa daga gona ke nan, tare da shanunsa na huษ—a. Sai ya ce, โ€œMe ya sami jama'a suke kuka haka?โ€ Suka faษ—a masa labarin mutanen Yabesh.