1 Samuel 12:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sama’ila ya ce wa Isra’ilawa duka, “Na saurari abubuwan da kuka faɗa mini, na kuma naɗa muku sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَمَٰعِيلَ يَيِ مَغَنَ دَ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ دُكَ يَثٜىٰ «غَاشِ، نَا عَيْكَتَ دُكَنْ أَبِنْدَ كُكَثٜىٰ مِنِ إِنْيِ، نَكُمَ نَطَ مُكُ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sama'ila ya ce wa jama'ar Isra'ila, “Ga shi, na kasa kunne gare ku, na kuwa yi muku abin da kuka ce mini, na naɗa muku sarki.