1 Samuel 12:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi kuka a gaban Ubangiji suka ce, โMun yi zunubi mun bar Ubangiji, muka bauta wa Baโal da Ashtarot. Amma ka cece mu yanzu daga hannun abokan gฤbanmu, mu kuwa za mu bauta maka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููุงููููููููู ุณูููุณูุงููููฐ ูููู ูููููุง ุบู ููููููููฐูู ุ ุณูููุซูููฐุ โนู
ููููู ุฐููููุจู ุฏูููููููฐ ู
ูููุจูุฑู ูููู ููููููููฐูู ุณูุฌููุฏู ู
ููููู ููุบูู
ูููููููู ุจูุนููู ุฏู ุนูุดูุชููุงูุฑูููฐุชู ุณูุฌููุฏูุ ุนูู
ููุง ููููุฐู ูููููปูุชูุฑู ุฏูู
ูู ุฏูุบู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููู
ูุ ุฐูุงู
ู ูููู ููู
ููู ุณูุฌููุฏูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka yi wa Ubangiji kuka, suka ce, โMun yi laifi domin mun bar bin Ubangiji, muka bauta wa gumakan nan Ba'al da Ashtarot, amma yanzu muna roฦonka ka cece mu daga hannun abokan gฤbanmu, mu kuwa za mu bauta maka.