1 Samuel 12:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in ba ku yi biyayya ga Ubangiji ba, in kuma kuka ฦi bin umarnansa, fushinsa zai zauna a kanku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ฺููููงู ุฌููู ู
ูุบูููุฑู ููููููููฐูู ุ ฺููููงู ุจููู ุฏููุงููููุงูููููุณูุ ุญููููููุณู ุฐููู ููุบูุงุจูุงุฏูููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ุฏู ููุงูููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan kun ฦi yin biyayya da maganar Ubangiji, kuka kuma karya umarnin Ubangiji, to, Ubangiji zai yi gฤba da ku da sarkinku.