1 Samuel 12:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Samaโila ya roฦi Ubangiji, a ranar kuwa Ubangiji ya aiko da tsawa da ruwan sama. Dukan mutane suka ji tsoron Ubangiji da kuma Samaโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูู
ููฐุนูููู ููููุฑูุง ููููููููฐูู ุ ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููู ุณููู ููููููููฐูู ููุนููููู ุฏู ฺูุงูู ุฏู ุถููู ุณูู
ูุ ู
ูุชูููููฐูู ูููู ุฏููู ุณูููุฌฺูููุงูุฑููุงูู ููููููููฐูู ุฏู ุณูู
ููฐุนููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Sama'ila ya roฦi Ubangiji, Ubangiji kuwa ya sa aka yi tsawa da ruwan sama a wannan rana. Dukan jama'a kuwa suka ji tsoron Ubangiji da Sama'ila ฦwarai.