1 Samuel 12:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Samaโila ya ce, โKada ku ji tsoro.โ Kun yi waษannan mugunta duk da haka kada ku bar bin Ubangiji, amma ku bauta wa Ubangiji da dukan zuciyarku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูู
ููฐุนูููู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ูููู ุนูููููุชู ููููููู ู
ูุบูููุชูุงุ ููุฏู ููุฌูููููู ููููููููฐูู ุจูุงููุ ุนูู
ููุง ูููู ู
ูุณู ุญูุฏูู
ู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sama'ila kuwa ya ce musu, โKada ku razana, gama kun riga kun aikata wannan mugunta, duk da haka kada ku bar bin Ubangiji, amma ku bauta masa da zuciya ษaya.