1 Samuel 12:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ku amince za ku ji tsoron Ubangiji, ku bauta masa da aniya da dukan zuciyarku, kuna da manyan abubuwan da ya yi muku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู ุฏููู ููุฌฺูููุงูุฑููุงูู ููููููููฐูู ุ ูููู ู
ูุณู ุญูุฏูู
ู ุฏู ุงููู
ูููุซู ุฏู ุฏููููู ุฐููุซูููุงุฑูููุ ููุชููู ุฏู ู
ููููููู ุงููุจูุจูููููุฏู ููุนูููููุชู ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku dai ku yi tsoron Ubangiji, ku bauta masa da aminci, da zuciya ษaya. Ku tuna da manyan al'amuran da ya yi muku.