1 Samuel 12:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga ni a gabanku. Idan na yi wani abin da ba daidai ba sai ku faษa a gaban Ubangiji, da gaban sarkin da ya keษe. Ko na taษa ฦwace saniya ko jakin wani? Ko na taษa cuce wani, ko in danne hakkinsa? Ko na taษa cin hanci daga hannun ษayanku? Idan na taษa yi ษaya daga cikin waษannan, sai ku faษa mini, zan kuwa mayar masa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุง ูููููู ุงููุบูุจูููููุ ุนูุฏููู ูููููููู ุงููุจูููุฏู ุจูุฏูููุฏูููุจู ุณููู ฺููขูุทูุง ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุฏู ุบูุจููู ุณูุฑูููููุฏู ููููููฐูปูููฐุ ูููุงู ููุชููปู ููุฑููปูุฑู ุณูุงูููู ูููุงู ุฌูุงูููู ููููุ ูููุงู ููุชููปู ุซููุซูููฐ ููููุ ูููุงู ุงูููู ุฏููููููฐ ุญููููููุณูุ ูููุงู ููุชููปู ุซููู ุญูููุซู ุฏูุบู ุญูููููู ุทูููููููุ ุนูุฏููู ููุชููปู ูููู ุทููู ุฏูุบู ุซููููู ููุทููููููุ ุณููู ฺููขูุทูุง ู
ูููุ ุฐููู ูููู ู
ูููุฑู ู
ูุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ga ni nan, ku shaida a kaina a gaban Ubangiji da gaban wanda Ubangiji ya naษa sarki. Takarkari ko jakin wa na ฦwace? Wa kuma na zalunta, ko na wulakanta? A wurin wa na karษi hanci don in danne gaskiya? Sai ku shaida, ni kuwa zan mayar masa.โ