1 Samuel 12:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ce, “Ba ka cuci ko danne hakkin kowa ba, ba ka ƙwace kome daga hannun kowa ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ سُكَ أَمْسَ سُكَثٜىٰ «أَعَ، بَكَتَٻَ ثُوتَرْمُ كُواْ دَنّٜىٰ حَكِّنْمُبَ؞ بَكَكُمَ كَرْٻِ وَنِ أَبُ دَغَ حَنُّنْمُبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jama'a suka amsa, suka ce, “Ba ka zalunci kowa ba, ba ka wulakanta kowa ba, ba ka kuma yi wa kowa ƙwace ba.”