1 Samuel 12:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Samaโ€™ila ya ce musu, โ€œ Ubangiji yฤƒ zama shaida a kanku, shafaffensa kuma yฤƒ zama shaida a wannan rana cewa ba ku same ni da wani laifin kome ba.โ€ Suka ce, โ€œI, shi ne shaida.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽู…ูŽูฐุนููŠู„ูŽ ูŠูŽุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ู…ูุณู ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฏูŽ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐูปูœู‰ูฐ ุณูู†ู’ ุฐูŽู…ูŽ ุดูŽูŠู’ุฏูู†ูŽ ูŠูŽูˆู’ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุจูŽูƒูุณูŽุงู…ู ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽ ู‡ูŽู†ู‘ููˆู†ูŽุจูŽ ูƒููˆุงู’ ูƒูŽุทูŽู†ู’ุžยป ุณููƒูŽ ุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ยซุนูุŒ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐ ุดูŽูŠู’ุฏูŽุฑู’ู…ูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce musu, โ€œUbangiji shi ne shaida, wanda kuma ya naษ—a, shi ma shaida ne a yau, cewa ba ku iske ni da laifin kome ba.โ€ Jama'ar suka ce, โ€œUbangiji ne shaida.โ€