1 Samuel 12:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Sama’ila ya ce wa mutane, Ubangiji ne ya naɗa Musa da Haruna suka fitar da kakanninku daga Masar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَمَٰعِيلَ يَيِ مَغَنَ دَسُو يَثٜىٰ « يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ يَسَا مُوسَٰى دَ هَٰرُونَ سُنْ ذَمَ شُوغَبَنِّ؞ شِ كُمَ يَكَٰوُاْ كَاكَنِّنْكُ دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sama'ila kuma ya ce wa jama'a, “Ubangiji ne ya sa Musa da Haruna su fito da kakanninku daga ƙasar Masar.