1 Samuel 12:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu ku tsaya nan zan yi fito-na-fito da ku da shaida a gaban Ubangiji kan dukan ayyuka masu alherin da Ubangiji ya aikata saboda ku da kakanninku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุชููˆุงู’ุŒ ูƒูฺŸูŽูŠูŽ ุดูุถู ูƒูุณูŽูˆู’ุฑูŽุฑูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุฐูŽู†ู’ ฺขูุณู’ูƒูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐูƒู ุฏูŽ ฺงูŽุงุฑูŽุชูŽ ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ูƒููˆ ุฏูŽ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu fa ku tsaya shiru don in yi muku magana a kan ayyuka masu adalci na Ubangiji waษ—anda ya aikata dominku da kakanninku.