1 Samuel 12:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma suka manta da Ubangiji Allahnsu, shi kuma ya bashe su a hannun Sisera shugaban rundunar Hazor da kuma hannun Filistiyawa da sarkin Mowab wanda suka yi yaฦi da su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏู ููุงููููููููู ุณููู ู
ูููุชูุงุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ููุณูุ ุณููู ููุจูุงุฏูุณูู ุบู ุญูููููู ุณูุณูููฐุฑู ุดููุบูุจููู ููุงฺงู ุนูุจูุฑููููู ุญูุฒููุงุฑู ุฏู ููู
ู ูู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุฏู ููุณูุฑููููู ู
ููุงูููุจูุ ุณูููุซูุณู ุฏู ููุงฺงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma suka bar bin Ubangiji Allahnsu. Ubangiji kuwa ya bashe su a hannun Sisera, shugaban rundunar Yabin, Sarkin Hazor, da a hannun Filistiyawa, da kuma a hannun Sarkin Mowab, suka yฤฦe su.