1 Samuel 13:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu yana da shekara talatin sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi sarautar Isra’ila shekara arba’in da biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ طَالُوتَ يَذَمَ سَرْكِے يَنَدَ شٜىٰكَرَا تَلَاتِنْ؞ دَ يَيِ مُلْكٍ إِسْرَٰٓءِيلَ شٜىٰكَرَا بِيُ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul yana da shekara talatin sa'ad da ya ci sarauta, ya yi shekara arba'in da biyu yana sarautar Isra'ila.