1 Samuel 13:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daidai yana gama miƙa hadaya ke nan sai Sama’ila ya iso. Shawulu kuma ya fito domin yă yi masa maraba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنَ غَمَ مِيڧَاوَرْ هَدَايَرْ كٜىٰنَنْ سَيْ سَمَٰعِيلَ يَٻُلُّواْ؞ طَالُوتَ كُوَ يَتَڢِے دُواْمِنْ يَمَرَبْثٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana gama miƙa hadayar ke nan, sai ga Sama'ila ya iso. Saul kuwa ya fita don ya tarye shi, ya gaishe shi.