1 Samuel 13:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Samaโila ya ce, โMe ke nan ka yi?โ Shawulu ya ce, โSaโad da na ga mutane suna watsewa, kai kuwa ba ka zo cikin lokaci ba, ga Filistiyawa kuma suna taruwa a Mikmash,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณูู
ููฐุนูููู ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซู
ูููฐููููฐููููฐ ููุง ุนูููููุชู ููููฐููููุยป ุทูุงูููุชู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซููุบู ู
ูุชูููููฐ ุณููู ฺขูุงุฑู ฺูููููฐูู ุฐูุงุณูุจูุฑูููุ ูููู ููู
ู ุจูููุฐููุงุจู ููุฏูู ูููู ุงฺููููงูููุฑูุ ุจูููุฏู ุญูููู
ูุง ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุณููู ุชูุงุฑููู ุงูู ู
ูููู
ูุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Sama'ila ya ce, โMe ke nan ka yi?โ Saul ya amsa ya ce, โDon na ga mutane suna watsewa, suna barina, kai kuma ba ka zo daidai lokacin ba, ga kuma Filistiyawa sun tattaru a Mikmash.