1 Samuel 13:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma yanzu, masarautarka ba za tฤ dawwama ba, Ubangiji ya riga ya sami wani wanda zuciyarsa ke ฦauna, ya naษa shi shugaban mutanensa gama ba ka bi umarnin Ubangiji ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููููุฐู ู
ููููููููู ุจู ุฐูููุซููุบูุจูุจูุ ููููููููฐูู ููุง ุฑูุบูุง ููุง ููููฐู
ู ูููู ู
ููู ุฐููุซูููุง ุงููุฑููู ุชูุงุณูุ ุญูุฑู ููููุทูุดู ุณูุฑููููู ู
ูุชูููููฐููุณูุ ุบูู
ูุง ููุง ฺงููููู ุจูููููู ุฏู ุนูู
ูุฑูููููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma yanzu sarautarka ba za ta tabbata ba, gama Ubangiji ya riga ya sami mutum wanda yake so. Ubangiji ya riga ya naษa shi ya zama sarkin jama'arsa, domin ba ka kiyaye umarnin Ubangiji ba.โ