1 Samuel 13:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu da ษansa Yonatan da mutanen da suke tare da shi suka zauna a Geba ta Benyamin. Saโan nan Filistiyawa suka yi sansani a Mikmash.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุทูุงูููุชู ุฏู ุทูููุณู ูููุงูููุชููู ุฏู ุณูููุฑููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุฏูุณูููููฐ ุชูุฑูููฐ ุฏูุดู ุณููู ุฐููููู ุงูู ุบูุจูููฐูู ุนููููููููู ุฐูุฑูููุฑู ุจูููููุงู
ูููุ ฺขูููุณูุชูููุงููุง ููู
ู ุณููู ฺููขู ุณูููุณูููููุณู ุงูู ู
ูููู
ูุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Saul da ษansa, Jonatan, da mutanen da suke tare da su suka zauna a Geba ta Biliyaminu. Filistiyawa kuwa suka kafa sansaninsu a Mikmash.