1 Samuel 13:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Runduna guda kuma ta nufi Bet-Horon, ɗayan kuwa ta nufi iyakar da take fuskantar Kwarin Ziboyim wajen jeji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَ ڧُنْ‌غِيَ كُمَ تَنُڢِ غَرِنْ بٜىٰتْ حُواْرُوانْ، نَعُكُنْ تَهَوْرَ ذُوَا يَنْكِنْ دَيَكٜىٰ ڢُسْكَنْتَرْ ݣُورِنْ ظٜىٰبُواْيِمْ تَوَجٜىٰنْ دَاجِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Runduna guda kuma ta nufi Bet-horon, guda kuwa ta nufi iyakar da take fuskantar kwarin Zeboyim wajen jeji.