1 Samuel 13:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya zaษi sojoji dubu uku daga jamaโar Israโila. Ya keษe dubu biyu su kasance tare da shi a Mikmash da kuma a tuddan yankin Betel. Ya kuma bar dubu ษaya tare da ษansa Yonatan a Gibeya a yankin zuriyar Benyamin. Sauran sojojin kuwa Shawulu ya sallame su su koma gidajensu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุฐูุงูปู ุณููุงูุฌููุงูุฌู ุฏูุจูู ุนููู ุฏูุบู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููููููฐูปูููฐ ุฏูุจูู ุจููู ุณูุฐููููู ุชูุฑูููฐ ุฏูุดู ุงูู ู
ูููู
ูุดู ุฏู ููู
ู ุนูุชูุฏูููู ูููููููู ุจูููฐุชูููฐููุ ููููู
ู ุจูุฑู ุฏูุจูู ุทููู ุชูุฑูููฐุฏู ุทูููุณู ูููุงูููุชููู ุงูู ุบูุจูููฐูู ุนููููููููู ุฐูุฑูููุฑู ุจูููููุงู
ูููุ ุณูููุฑููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ูููู ุทูุงูููุชู ููุณููููู
ูููฐุณู ุณููููุงูู
ู ุบูุฏูุงุฌูููฐููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul ya zaษi mutum dubu uku (3,000) daga Isra'ila, dubu biyu (2,000) su zauna tare da shi a Mikmash da ฦasar tuddai ta Betel, dubu ษaya (1,000) kuma su zauna tare da Jonatan a Gibeya ta Biliyaminu, sauran jama'a kuwa ya sallame su, su koma gida, kowa zuwa alfarwarsa.