1 Samuel 13:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk lokacin da za su gyara bakin garmansu da fartanyarsu sai sun biya tsabar azurfa biyu. Haka ma idan za su gyara gatari ko bakunan abin korar shanun noma sai sun biya tsabar azurfa ɗaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ لُواْكَثِنْدَ ذَاسُ ڠَرَ بَاكِنْ غَرْمَرْسُ دَ ڢَرْتَنْيَرْسُ سَيْ سُبِيَ ڟَابَرْ أَظُرْڢَا بِيُ؞ حَكَ مَا عِدَنْ ذَاسُ ڠَرَ غَاتَرِ كُواْ بَكُنَنْ أَبِنْ كُواْرَرْ شَانُنْ نُواْمَ ذَاسُ بِيَ ڟَابَرْ أَظُرْڢَا طَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
duk lokacin da za su koɗar bakin garma da fartanya sai su biya sulusin shekel ne, ladan koɗar gatari da shirya abin korar shanun noma sulusin shekel ne.