1 Samuel 13:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ranar da yaƙi ya tashi, ba a sami wanda yake da takobi ko māshi ba a cikin mutanen da suke tare da Shawulu da Yonatan. Sai dai Shawulu da ɗansa Yonatan kaɗai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ دَيَاڧِ يَتَاشِ بَابُ سُواْجَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ وَنْدَ يَكٜىٰدَ مَاشِ كُواْ تَكُواْبِے، سَيْ طَالُوتَ دَ طَنْسَ يُواْنَتَنْ كَطَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ranar da yaƙi ya tashi, ba a sami wanda yake da takobi ko mashi ba a cikin mutanen da suke tare da Saul da Jonatan. Amma Saul da ɗansa, Jonatan, suna da su.