1 Samuel 13:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yonatan ya kai wa Filistiyawa hari a Geba, sai Filistiyawa suka sami labarin. Sai Shawulu ya sa aka busa ฦaho koโina a ฦasar ya ce, โBari Ibraniyawa su ji!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงูู ุณููู ูููุงูููุชููู ูููููู ููุฑู ูู ุณูููุณููููู ฺขูููุณูุชูููุงูููู ุงูู ุบูููฐุจูุ ููุซูุณู ุฏู ููุงฺงูุ ุณููู ุฏููููู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุณูููุฌู ููุงุจูุฑูููุ ุณููู ุทูุงูููุชู ููุนููููู ุนููู ุจููุณู ฺงููููุงู ุฏููุงูู
ููู ุนููู ุดูููฐูู ุบู ุฏููููู ุงููุจูุฑูุงููููุงููุง ุณฺูขูุชููุงู ุฏููุงูู
ููู ููุงฺงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jonatan kuwa ya kashe wani shugaban yaฦi na Filistiyawa a Geba, Filistiyawa kuwa suka ji labarin abin da ya faru. Sai Saul ya sa aka busa ฦaho ko'ina a ฦasar, na kiran Ibraniyawa su zo yaฦi.