1 Samuel 13:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya jira har kwana bakwai bisa ga lokacin da Sama’ila ya bayar. Amma Sama’ila bai zo Gilgal ba, mutanen Shawulu suka fara watsewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَجِرَا سَمَٰعِيلَ حَرْ ݣُونَ بَݣَويْ، بِسَغَ يَدَّ سَمَٰعِيلَ يَعُمَرْثٜىٰشِ يَيِ؞ عَمَّا سَمَٰعِيلَ بَيْ ذُواْ غِلْغَلْ بَ؞ مُتَنٜىٰنْ طَالُوتَ كُوَ سُكَ ڢَارَ وَڟٜىٰوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya dakata kwana bakwai bisa ga adadin lokacin da Sama'ila ya ɗibar masa, amma Sama'ila bai iso Gilgal ba. Mutane suka yi ta watsewa suna barin Saul.